Donald Trump
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce yana sane da harin da Isra'ila ta fara kaiwa Iran a 13 ga Yuni. Ya karyata cewa Amurka bata san da shirya harin ba.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi martani ga barazanar takwaransa na Amurka, Donald Trump a kan zargin kisan kiristoci.
Kungiyar ISWAP ta mayar da martani ga kalaman Donald Trump, tana kiran shugaban Amurka “makaryaci kuma dan kama-karya” da ke neman ya ta da rikici a Najeriya.
Wani bako ya fadi a lokacin wani taro da Shugaba Donald Trump ya jagoranta a Fadar White House, yayin da ake magana kan rage farashin maganin kiba.
Adamu Garba ya goyi bayan ikirarin Donald Trump na cewa ana kisan kiyashi a Najeriya, ya bukaci gwamnati ta tattauna da Amurka kan yaki da ta’addanci.
Farfesa Wole Soyinka ya kira Donald Trump karamin mai mulkin kama-karya bayan janye masa biza; Jakadancin Amurka ya ce biza gata ce, ba hakki ba.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar tsaron farin kaya ta DSS ta bayyana abubuwan da suka jawo tsaiko wajen shari'ar yan ta'addan Ansaru da ke hannun hukuma.
A kwanan nan Shugaba Donald Trump na Amurka ya sanya Najeriya cikin “Kasashen da ake musu kallo na musamman” (CPC) kan zargin kisan kiyashi na Kiristoci a kasar.
Jam'iyyar APC reshen Amurka ta rubuta wa majalisar dokokin kasar wasika kan barazanar Trump da kai farmaki Najeriya a yaki da zargin kashe Kiristoci.
Donald Trump
Samu kari