Donald Trump
Majalisar Amurka za ta yi bincike kan zargin saka dokokin da suke da alaka da shari'ar Musulunci a Najeriya. Najeriya ta yi watsi da cewa an tauye addini a kasar.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Ministan sufuri, Femi Fani Kayode ya bayyana cewa Donald Trump na kokarin amfani da addini wajen sace albarkatun kasar nan.
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabi'u Kwankwaso ya nuna damuwa kan maganganun Donald Trump game da Najeriya bayan zargin kisan Kiristoci a Najeriya.
Babban lauya a kasar Amurka, Ron Filipkowski ya ce maganganun Shugaba Donald Trump kan barazana ga Najeriya kan yi kama da rashin daidaituwar hankali.
Fotaccen malamin addinin Kirista a Najeriya, Fasto Elijah Ayodele ya gargadi Shugaban kasa, Bola Tinubu game da barazanar Amurka inda ya ce ana shirin tumbuke shi.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Amurka ta sake kakkausan kalamai ga Najeriya bayan ta yi barazanar kawo mata hari a kan batun kisan kiristoci.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi barazanar aika sojojin Amurka zuwa Najeriya idan gwamnati ta kasa dakatar da kashe-kashen Kiristoci a kasar.
Sanata Ali Ndume ya ce sakacin gwamnatin tarayya da Majalisar Dattawa ne ya jawo Amurka ta saka Najeriya a kasashen da ake da babbar damuwa kan yancin addini.
Hadimin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, Bayo Onanuga ya yi martani ga gwamnatin kasar Amurka kan zargin kisan Kiristoci a Najeriya inda ya karyata jita-jitar.
Donald Trump
Samu kari