Donald Trump
Tsohon shugaban Najeriya, Janar Abdulsalami Abubakar ya yi magana kan barazanar kai hari da shugaban Amurka ya yi ga Najeriya kan zargin kisan kiyashi ga Kiristoci.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya zargi 'yan adawa da zazzafar siyasa har ta kai ga yada cewa ana kashe kiristoci.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi magana kan barazanar da shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi ta kawo farmaki a Najeriya.
Dan majalisa a Amurka, Riley M Moore ya zargi Sanata Rabiu Kwankwaso da goyon bayan danniyar addini ta hanyar dokar Shari’a lokacin da yake gwamna Kano.
Dr. Walid Phares ya bukaci Trump ya kafa sansanin soja a Port Harcourt don hana Boko Haram da masu jihadi kisan Kiristoci da barazana ga tsirarun Musulmi.
Donald Trump ya ba da umarnin a fara gwajin makaman nukiliya nan da nan don daidaita da Rasha da China, matakin da ya haifar da suka daga majalisar Amurka.
Bayan barazanar da Donald Trump ya yi wa Najeriya, Rabiu Kwankwaso, Shehu Sani, Sheikh Gumi, Tukur Buratai, Sule Lamido da wasu wasu 'yan Arewa sun yi magana.
Donald Trump ya yi barazanar kai hare-haren Amurka a Najeriya saboda zargin kashe Kiristoci. Tinubu ya yi bayani cewa Najeriya na kare ‘yancin addini.
A labarin nan, za a ji cewa Fadar Shugaban kasa ta bayyana jin dadi a kan yadda Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya aika sako ga Donald Trump bayan barazana ga Najeriya.
Donald Trump
Samu kari