Donald Trump
A wannan labarin, za a ji cewa tsohon darektan DSS, Mike Ejiofor ya gargadi gwamnatin Najeriya da ta dauki barazanar da Donald Trump ya dauka da muhimmanci.
Rigima ta tashi a majalisar dattawa yayin da Jibrin Barau ya kalubalanci Akpabio kan zargin Trump cewa Najeriya tana kisan Kiristoci, ya ce “Ba na tsoron Trump.”
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar raya kasashen Afrika ta Yamma ta bayyana matsayarta a kan zargin cewa ana kisan kare dangi a kan kiristocin Najeriya.
A labarin nan, za a ji yadda Ministan harkokin kasashen waje, Yusuf Maitama Tuggar ya karyata ikirarin da Donald Trump ya yi a kan kisan kiristocin Najeriya.
Kungiyar EU ta bayyana cewa tana girmama ikon Nigeria, tana sukar matsin lamba daga kasashen waje da goyon bayan zaman lafiya da kare ’yancin addini.
Dan jam'iyyar Democrat, Zohra Kwame Mamdani ya zama Musulmi na farko da ya lashe zaben magajin garin New York duk da barazanar Donald Trump ga jama'a.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu yana cikin kwanciyar hankali duk da barazanar farmaki daga Donald Trump.na kasar Amurka.
Yan majalisar Amurka biyu, Gregory Meeks da Sara Jacobs, sun soki barazanar Trump ta daukar matakin soja kan Najeriya, suna kiranta rashin hankali da ganganci.
Tsohon mataimakin shugaban Amurka, Dick Cheney, ɗaya daga cikin manyan masu fadi a ji a tarihin siyasar kasar, ya rasu yana da shekaru 84 bayan fama da ciwon zuciya.
Donald Trump
Samu kari