Donald Trump
A labarin nan, za a ji cewa rundunar tsaron farin kaya ta DSS ta bayyana abubuwan da suka jawo tsaiko wajen shari'ar yan ta'addan Ansaru da ke hannun hukuma.
A kwanan nan Shugaba Donald Trump na Amurka ya sanya Najeriya cikin “Kasashen da ake musu kallo na musamman” (CPC) kan zargin kisan kiyashi na Kiristoci a kasar.
Jam'iyyar APC reshen Amurka ta rubuta wa majalisar dokokin kasar wasika kan barazanar Trump da kai farmaki Najeriya a yaki da zargin kashe Kiristoci.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Amurka, Donald Trump ya sake aiko sako ga gwamnatin Bola Ahmed Tinubu a kan zargin kisan kiristoci a Najeriya.
Dr Hakeem Baba-Ahmad ya yi kira ga shugaba Bola Ahmed Tinubu da kar ya ce Amurka kan barazanar Trump. Ya bukaci ya yi wa 'yan Najeriya bayani kai tsaye.
Rundunar sojin Amurka ta tsara yadda za ta kai farmaki Najeriya bayan ikirarin da shugaban kasar, Donald Trump ya yi kan kisan Kiristoci. Za su kai hari na'uka uku.
Gwamnatin Najeriya ta warware wasu abubuwa da Donald Trump ya fada game da kasar a taro da jakadun kasashen waje a Abuja. An yi taron a Abuja ranar Laraba.
A labarin nan, za a ji cewa 'dan majalisar Amurka da ya bijiro da kudirin a sanya Najeriya a cikin jerin kasashen da ke kisan kiristoci ya koma kan China.
A labarin nan, za a ji wasu abubuwa game da sabon Magajin Garin New York, birni mafi girma a duniya, Zohran Mamdani da ya nuna wa Donald Trump yatsa.
Donald Trump
Samu kari