Donald Trump
Matar shugaban kasar Iraq, Shanaz Ibrahim Ahmed ta nuna cewa Kurdawa ba za su taya shugaban Amurka, Donald Trump yaki da Iran ba. Ta ce an yaudari Kurdawa a baya.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa zai shiga kasar Cuba domin hambarar da gwamnatin kasar bayan gama yaki da Iran da ya ke gwabzawa a yanzu.
Trump ya nemi taimakon Ukraine kan jiragen yakin Iran. Zelensky ya amince zai tura ƙwararru zuwa Gulf muddin Amurka za ta ba shi kariya ta Patriot.
Wani mai amfani da X ya yi ikirarin cewa sabon shugaban rikon kwarya na Iran, Ayatollah Arafi, ya mutu bayan harin Amurka da Isra’ila a birnin Tehran
Dakarun Iran sun tabbatar da cewa sun kai hari kan tankar man Iran a cikin teku bayan kai hari kan jirginta na tafiya a teku bayan dawowa daga kasar Indiya.
Kasar Iran ta ce ta kashe sojojin Amurka a kwana biyar da suka shafe suna gwabza yaki da Amurka/Isra'ila a Gabas ta Tsakiya. Ali Larijani ne ya fadi haka.
A labarin nan, za a ji cewa Sanatoci a Amurka sun ki amincewa da a sanya wa Shugaban kasa, Donald Trump takunkumi kan shiga yakin Isra'ila da Iran ba izini.
A labarin nan, za a ji cewa Iran ta yi wa Amurka barna bayan ta kai harin ramuwar gayya a kan wasu daga cikin sansanin sojojinta da ke Gabas ta Tsakiya.
Wasu Amurkawa da suka makale a kasashen Gabas ta Tsakiya na korafi, suna bukatar shugaba Donald Trump ya tallafa musu su koma gida bayan hare-haren Iran.
Donald Trump
Samu kari