Donald Trump
Shugaban Amurka, Donald J. Trump ya bayyana cewa kasarsa da hadin gwiwar Isra'ila sun yi nasarar lalata duk wani karfi na Iran, don haka an kusa dakatar da yaki.
A labarin nan, za a ji cewa mahukunta a kasar Isra'ila sun fara firgita a kan wani hari da Iran ta kai, inda ta ce an y i amfani da haramtaccen makami.
'Yan sandan birnin New York sun kama mutum biyu bayan jefa abubuwa fashewa a kusa da gidan magajin garin New York, Zohran Mamdani yayin zanga zanga
A labarin nan, za a ji Saudiyya ta bayyana wanda zai fi asara idan Iran ta matsa da kai hare-hare zuwa ƙasashen Gabas ta Tsakiya a yankinta da Amurka da Isra'ila.
An kai harin bam ofishin jakadancin Amurka a Norway. Yan sanda na bincikar ta'addanci yayin da aka ƙarfafa tsaro ga Yahudawa sakamakon yaƙin Iran.
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce yakar Iran ita ce hanyar samun nasara a Gabas ta Tsakiya, yayin da rikicin ke jawo tashin hankali da asarar rayuka.
Trump ya yi kakkausar suka ga Burtaniya kan tura jiragen ruwan yaƙi zuwa Gulf. Starmer ya kare matakinsa na hana Amurka amfani da sansanonin soji a yaki da Iran.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta ja kunnen gwamnatin Amurka da kada ta kuskura ta yi tsaurin idon aika jiragen ruwanta su wuce ta mashigar Hormus.
Amurka ta kashe dala biliyan 5.82 a sa’o’i 100 na farkon yaƙi da Iran. Iran ta lalata radar Amurka ta dala biliyan 1.1 da jiragen F-15E a Qatar da Kuwait.
Donald Trump
Samu kari