Donald Trump
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian ya yi martani game da kalaman Shugaban Amurka Donald Trump kan cewa an neman a yi sulhu.
Shugaban Amurka, Donald J. Trump ya yi ikirarin cewa hare-haren da suka kai tare da Isra'ila, ya zama ajalin jagororin kasar Iran kusan gaba daya.
Gwamnatin Amurka ta tabbatar da cewa da yiwuwar a samu jinkiri a ziyarar da Shugaba Donald Trump zai kai China, ta ce sai dai a canza lokacin tafiyar.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya caccaki kasashen Turai da ke kungiyar NATO kan rashin shiga masa fada da Iran. Ya bayyana cewa karshensu ba zai yi kyau ba.
Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya wallafa bidiyo ya fadi halin da ya ke ciki ana jita-jitar cewa ya mutu. An gano cewa bidiyon da ya wallafa na gaskiya ne
Kamfanin Saudi Aramco ya nuna rashin tabbas kan fitar da mai a watan Afrilu, yayin da ikon Iran kan mashigar Hormuz ya zama babban tarnaki ga makamashin duniya.
Manyan kamfanonin mai na Amurka sun gargaɗi Donald Trump kan ta'azzarar matsalar makamashi yayin da Amurka da Iran suka ƙi amincewa da tsagaita wuta.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban ƙasar Amurka Donald J Trump ya bayyana cewa Iran na don a koma teburin tattaunawa, amma yana da shakku kan batun.
Shugaba Donald Trump ya zargi Iran da amfani da fasahar AI wajen yaɗa labaran ƙarya game da nasarorin yaƙi da kuma taron goyon bayan Mojtaba Khamenei.
Donald Trump
Samu kari