Donald Trump
An harba makamai masu linzami kusa da ofishin Jakadancin Amurka a Bagadaza yayin da ake cigaba da yaki. Harin ya shafi wajen saukar jiragen Amurka a Iraq.
A labarin nan, za a ji cewa matakin da gwamnatin Amurka ta dauka na sassauta takunkumin da ta kakaba wa Rasha ya jawo suka daga sauran kasashen Turai.
Rahotanni da suka fito daga Saudiyya sun nuna cewa Iran ta kai farmaki kan jirgagen Amurka guda biyar da ke wani sansanin soja da sojojin Amurka ke cigaba da zama.
Shugaba Donald Trump ya nuna cewa ya yi nasara a kan Iran, amma har yanzu masana na ganin bai ka ga nasara ba saboda wasu dalilai da suka hada da toshe Hormuz.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya kai mummunan hari tsibirin Kharg da ke dauke da arzikin man Iran. Iran ta yi martan da cewa za ta dauki fansa a harin da aka kai.
Gwamnatin Iran ta jaddada cewa dakarun sojojin juyin juya hali sun shirya tunkarar kowane kalubale a yakin da ake ta musayar wuta da Amurka da Isra'ila.
An shiga rana ta 14 a yakin da ake tsakanin Iran da Isra'ila/Amurka. Isra'ila ta ce an jikkata mata mutane 2,975. Iran ta tattauna da India yayin da aka kai Tehran.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya yi magana kan harin da wani matukin mota ya kai kan Yahudawa a wajen ibadar da suke a Amurka, motar ta kama da wuta.
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya fadi halin agoran Iran, Mojtaba Khamenei, ya ce watakila yana raye amma ya samu rauni, yayin da Iran ta ci gaba da barazanar hari.
Donald Trump
Samu kari