Donald Trump
Firayimistan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya bayyana cewa kasar ita kaɗai ta kai harin kan Iran, yana musanta zargin Amurka ta shiga rikicin da ake yi.
Gwamnatin Amurka ta fara duba yiwuwar dage takunkumin da ta sanya kan mama Iran da ke kam hanya domin rade radadin tsadar makamashi a kasuwannin duniya.
Hukumar leken asirin Amurka ta mika rahoto kan shirin nukiliyar Iran ga Majalisar Dattawan Amurka, ta ce har yanzu jamhuriyar Musulunci ba ta sake gina su ba.
A labarin nan za a ji cewa wani babban jirgin yakin Amurka ya janye daga Gabas ta Tsakiya inda ake ci gaba da gwabza yaki da Iran bayan ta hada kai da Isra'ila.
Wasu bakin jiragen yaki marasa matuka sun sauka a wani sansanin sojin Amurka da manyan jami'an gwamnatin Donald Trump ke zaune a babban birnin Amurka.
Shugaban kasar Cuba, Miguel Díaz-Canel ya ce yana daidai da Trump idan ya shiga ksar shi zai kai farmaki. Trump ya nuna cewa zai kwace ikon kasar Cuba.
A labarin nan, za a ji cewa Iran ta fara ɗaukar sababbin matakai na ramuwar gayya bayan Isra'ila ta kashe babba a tsaron kasar, Ali Larjani da ɗansa.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Amurka, Donald Trump ya dura a kan ƙasashen Nato da ya ce sun ja da baya a maimakon a haɗa hannu wajen yaƙar Iran.
Shugaban kasar Amurka, Donald J Trump, ya ce farashin mai zai ragu sosai bayan yaƙin Iran ya ƙare, duk da tsadar man fetur da ake fama da ita yanzu.
Donald Trump
Samu kari