Donald Trump
Dakarun rundunar sojin ruwan China suna wani aiki a cikin manyan ruwan duniya da masana suka ce zai iya zama barazana ga kasar Amurka da kawayenta.
Gwamnatin shugaba Donald Trump ta fara lalumen wanda zai jagoranci Iran a tattaunawar da za ta yi da kuma batun jagorancin kasar bayan nada Mojtaba Khamenei.
Gobara ta tashi a wata babbar matatar mai a jihar Texas da ke Amurka. An bayyana cewa matatar tana cikin mafi girma a kasar Amurka. An hango hayaki ya tashi.
Shugaba Donald Trump ya ba da umarnin dakatar da hare-hare kan matatun makamashin Iran na tsawon kwanaki biyar bayan samun "ingantacciyar tattaunawa" da Tehran.
Shugaban kungiyar NATO, Mark Rutte ya sanar da cewa kasashe 22 da suke kungiyar da wasunsu sun fara magana kan duba yiwuwar bude mashigar Hormuz da Iran ta toshe.
Shugaba Donald Trump ya bukaci Iran ta daina hada makamai masu linzami har na tsawon shekara biyar da wasu sharuda domin samun zaman lafiya da daina yaki
Kasar Iran ta maida martani kai tsaye ga kawayen Amurka kan mashigar ruwa ta Hormuz bayan barazanar da Shugaba Donald Trump ya yi mata na kai hari.
Binciken kwakwaf da aka yi ya karyata ikirarin cewa an kai hari kan jerin motocin Donald Trump, yana mai cewa labarin ba gaskiya ba ne kuma jita-jita ce.
Shugaba Donald Trump ya barazana kan tashoshin wutar Iran, yayin da rikicin ke kara tsananta bayan hare-haren da sojojin Isra'ila suka kai a kudancin Isra'ila.
Donald Trump
Samu kari