Kasar waje
Majalisar dokokin ta yi karatu na biyu ga kudirin dokar da zai sauya harkar zabe a Najeriya. Yan Najeriya mazauna ketare za su rika yin zaɓe saboda samuwar kudirin.
Masana diflomasiyya sun fara nuna damuwarsu kan jinkirin da gwamnatin Bola Tinubu ke yi na nada jakadu yayin da ta riga ta shafe watanni 13 a kan karagar mulki.
Kasar Iran ta ƙaryata zancen cewa shugaba Ayatullah Ali Khamenei yana kwance rai a hannun Allah. Iran ta ce shugaba Ayatullah Ali Khamenei na nan lafiya kalau.
Kotu ta daure matashi dan TikTok a kasar Uganda har tsawon watanni 32 a gidan kaso bayan wallafa bidiyo da ke cin mutuncin Shugaba Yoweri Museveni.
Gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi ya gargadi masu neman wargaza APC a wajen raba jam'iyyar gida biyu. Namadi ya ce APC za ta cigaba da zama daya a Jigawa.
Bola Tinubu ya halarci taron kasashen Musulmi a Saudiyya. Mun kawo muku tarihi da dalilin kafa kungiyar kasashen Musulmi ta duniya da Najeriya ke ciki.
An yada wani faifan bidiyon dan kasar China ya yayyaga kudin Najeriya a gaban jami'an hukumar LASTMA a jihar Lagos bayan rufe masa kamfani da aka yi.
Ministan harkokin sufurin jirgin sama na Najeriya, Festus Keyamo ya ce kasar nan ta nemi tallafin kasashen Amurka da Faransa kan faduwar jirgin NNPCL.
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya dawo Abuja bayan halartar taron gaggawa a Saudiyya, inda ya goyi bayan tsagaita wuta da lumana tsakanin Isra’ila da Falasɗinu.
Kasar waje
Samu kari