Kasar waje
Majiyoyin da muke da su sun tabbatar da cewa mahaifin matashi dan gwagwarmaya, Dr. Bello Galadanci da aka fi sani da Ɗan Bello ya rasu a yau Alhamis.
A labarin nan, za a ji cewa gidauniyar tsohon mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ta dauki nauyin daliban jihar Yobe da su ka yi nasara a gasar Turanci.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi ta'aziyyar rasuwar ministoci 2 da wasu mutum 6 a hatsarin jirgin saman da ya auku a Ghana, ya roki Allah Ya masu rahama.
Wasu rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa mambobi biyu na gwamnatin Ghana sun rasu bayan hatsarin jirgi ya afku a yankin Ashanti da ke Kudancin kasar.
Wasu mutane sun caccaki ziyarar da shugaba Bola Tinubu ya kai kasar St. Lucia. Firaministan ya ba Najeriya hakuri tare da cewa 'yan adawa ne suka soki ziyarar.
An yi gwanjon wata tsohuwar safa da mawaki Michael Jackson ya saka a 1997 kan Euro 6,200 a Faransa, duk da datti da tsufan da lu'ulu'un jikinta ya yi.
An gudanar da binciken kwa-kwaf kan rahoton karya da ake ta yada wani faifan bidiyo da ke nuna shugaban Iran na gargaɗin Najeriya kan rikicin kasar da Isra’ila.
Sarkin Musulmi, Mai Alfarma Sa’ad Abubakar III ya bukaci kawo karshen kisan kiyashin da ake yi a Gaza wanda yake jawo asarar rayuka musamman mata da yara.
Yayin da ake zargin yan Najeriya da aikata laifuffuka a Ghana, matasa a kasar sun fara gudanar da zanga-zanga, suna zargin wasu da tsafi da kuma lalata da 'yan mata.
Kasar waje
Samu kari