Kasar waje
An gudanar da zanga zanaga da kone kone, ciki har da kona ofishin jam'iyyar mai mulki. Dan adawa, Issa Tchiroma Bakary ya yi ikirarin kayar da Paul Biya.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya koka kan yadda ake satar ma'adina a kasashen Afrika. Ya ce satar ma'adinai babban laifi ne kamar ta'addanci da sauransu.
Majiyoyi sun tabbatar da cewa rundunar sojojin kasar Madagascar ta karɓi mulki bayan majalisar dokoki ta tsige shugaba Andry Rajoelina daga mukaminsa.
Yayin da ake yada rade-radin rashin lafiyar ministan kudi, Wale Edun, Fadar shugaban kasa ta fitar da sanarwa kan lamarin inda ta tabbatar ya bar Najeriya.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya ce ya yi kokari wurin kawo ƙarshen yaƙin Gaza da ya daɗe yana addabar yankin, inda aka saki fursunoni daga ɓangarori biyu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya shiga jimami da alhini kan rasuwar tsohuwar Ministar Harkokin Waje, Joy Uche Angela Ogwu da ta rasu tana da shekara 79
Dan adawar kasat Kamaru, Issa Tchiroma Bakary ya ce ya lashe zaben shugaban kasar da aka yi. Ya bukaci Paul Biya ya kirashi a waya ya taya shi murnar lashe zaben.
An shiga matakin sakin mutane kan yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin Isra'ila da Hamas. Hamas ta saki 'Yan Isra'ila yayin aka saki Falasdinawa da Isra'ila ta kama.
Fitacciyar jarumar Hollywood, Diane Keaton, ta rasu tana da shekara 79 a California. Ta fito a fina finai da dama ciki har da Annie Hall da ta lashe kyautar Oscar.
Kasar waje
Samu kari