Kasar waje
Babban dan adawa a kasar Kamaru, Issa Tchiroma Bakary ya ce zai kalubalanci shugaba Paul Biya wajen fitar da sakamakon zabe da ya nuna shi ya yi nasara.
Ministan tsaro, Mohammed Badaru, ya ziyarci Leonardo a Italiya, inda ake kera jiragen yakin sojojin saman Najeriya domin ingnta tsaro da sabunta kayan aiki.
An gudanar da zanga zanaga da kone kone, ciki har da kona ofishin jam'iyyar mai mulki. Dan adawa, Issa Tchiroma Bakary ya yi ikirarin kayar da Paul Biya.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya koka kan yadda ake satar ma'adina a kasashen Afrika. Ya ce satar ma'adinai babban laifi ne kamar ta'addanci da sauransu.
Majiyoyi sun tabbatar da cewa rundunar sojojin kasar Madagascar ta karɓi mulki bayan majalisar dokoki ta tsige shugaba Andry Rajoelina daga mukaminsa.
Yayin da ake yada rade-radin rashin lafiyar ministan kudi, Wale Edun, Fadar shugaban kasa ta fitar da sanarwa kan lamarin inda ta tabbatar ya bar Najeriya.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya ce ya yi kokari wurin kawo ƙarshen yaƙin Gaza da ya daɗe yana addabar yankin, inda aka saki fursunoni daga ɓangarori biyu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya shiga jimami da alhini kan rasuwar tsohuwar Ministar Harkokin Waje, Joy Uche Angela Ogwu da ta rasu tana da shekara 79
Dan adawar kasat Kamaru, Issa Tchiroma Bakary ya ce ya lashe zaben shugaban kasar da aka yi. Ya bukaci Paul Biya ya kirashi a waya ya taya shi murnar lashe zaben.
Kasar waje
Samu kari