Kasar waje
Majalisar Isra'ila ta karanta kudirin dokar da zai ba kasar dama hukuncin kisa ga Falasdinawa. Ana son kawo dokar da za ta hana kafafen yada labaran waje aiki.
Ofishin harkokin waje na gwamnatin Birtaniya (FCDO) ya sake fitar da sabon gargadi ga ‘yan ƙasar da ke shirin zuwa Najeriya. Ya ce su kauracewa jihohi 6.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya gana da takwaransa na kasar Saliyo, Julius Maada Bio, kuma sun tattaunawa muhimman batutuwa da suka shafi tsaro.
A tarihi, Amurka ta dauki matakin soji na kai faramaki a kasashe da dama da nufin yakar yan ta'adda da ke kashe fararen hula, daga ciki kawai Libya da Iraq.
Yan Majalisar Dokokin Amurka 31 sun bayyana Shugaba Trump a matsayin jarumi bisa sanya Najeriya a jerin kasashen da ake da babbar matsala kan yancin addini.
Wata kotun Ingila ta yanke hukuncin cewa yaron da ya kai iarar iyayensa ya ci gaba da zama a Ghana har sai ya kammata karatu ya yi jarabawar GCSE.
An kama wani mutum da ya yi wa shugabar ƙasar Mexico, Claudia Sheinbaum, wani mummunan ɗanyen aiki ta hanyar rungumeta da ƙoƙarin sumbatarta a bainar jama’a.
Gwamnatin jihar Adamawa karkashin gwamna Ahmadu Umaru Fintiri za ta kashe Naira biliyan 2.7 wajen tura dalibai 100 karatun digirin PhD kasar Turkiyya.
Gwamnatin Jamus ta haramta ƙungiyar Muslim Interaktiv, ta kuma yi samame a gidaje saboda zargin goyon bayan kafa tsarin Musulunci da ayyukan da suka sabawa doka.
Kasar waje
Samu kari