Kasar waje
A labarin nan, za a ji cewa wani jirgi mara matuki da ake zargin na Iran ne ya kai hari kan ofishin jami'an leken asirin Amurka na CIA da ke kasar Saudiyya.
Iran ta kai hari Dubai da jirgi marar matuki a yau 3 ga Maris, 2026. Bidiyo ya nuna ofishin jakadancin Amurka yana ci da wuta daga nesa. An fara kwashe mutane.
An karyata rahoton cewa rundunar sojojin Najeriya ta harbo jirgin yaki mara matuki na Iran a Sokoto, bincike ya tabbatar da cewa labarin karya ne.
Spain ta haramta amfani da sansanoninta ga Amurka don kai hari Iran. Pedro Sanchez ya soki Amurka yayin da Biritaniya da Jamus suka goyi bayan hare-haren.
Amurka da Isra'ila sun hada kai sun farmaki Iran a daidai lokacin da kasashen ke ci gaba da tattaunawa, lamarin da ya jawo barkewar yaki da jamhuriyar musulunci.
Ministan harkokin wajen China ya tabbatar da goyon bayan kasarsa ga Jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan barkewar rikici tsakaninta da Amurka da Isra'ila.
Tsohon kyaftin na taagar Super Eagles, Troost-Ekong ya makale a kasar Qatar yayin da fada ke kara zafi tsakanin Iran da Amurka, an hana jirage tashi.
Rundunar sojin Amurka ta tabbatar da fadowar jiragen yakinta uku a Kuwait, ta ce kuskuren abokan aiki ne ya jawo lamarin yayin da yakinke kara zafi da Iran.
Isra'ila ta kashe mutane 31 a Beirut yau 2 ga Maris, 2026. Hezbollah ta kai hari Haifa domin daukar fansar Khamenei, yayin da Isra'ila ta lashi takobin kashe Qassem.
Kasar waje
Samu kari