Kasar waje
Kirkirar basirar AI ta zama ginshiki a yakin zamani, tana canza tsarin hare-hare da aikace-aikace a Amurka da Isra'ila tare da jawo hargitsi game da batun ɗa'a.
Kasar Iran ta sanar da nada wanda zai jagoranci kasar na wucin gadi bayan mutuwar jagora Khumeinei kamar yadda rahoton da muke samu ya bayyana yau.
Rahoton Hukumar leken asiri ta CIA ya nuna bayanan sirri sun taimaka wa Amurka da Isra’ila kashe jagoran Iran, Ayatollah Ali Khamenei, a harin Tehran.
Rahotanni daga kafafen yada labarai na Iran sun tabbatar da mutuwar ’yar Ayatollah Ali Khamenei, mijinta da jikarsa a hare-haren Amurka da Isra’ila.
Malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi ya bayyana jagoran Iran da aka kashe, Imam Khamenei a matsayin mai sa'a, wanda ya rasu wajen kare gajiyayyu.
Dubban mutane sun taru a Tehran don makokin Ayatollah Ali Khamenei, yayin da IRGC ta yi alkawarin ramuwar gayya kan Isra’ila da Amurka a yankin Gulf.
Iran na neman magajin Khamenei tsakanin Mojtaba Khamenei, Alireza Arafi, da Mirbagheri. Majalisar kwararru za ta zaɓi sabon jagora cikin gaggawa.
Rahotanni sun ce an kashe Ayatollah Ali Khamenei a hare-haren Amurka da Isra'ila yau 28 ga Fabrairu, 2026. Iran ta musanta yayin da Trump ke fatan sauyin mulki.
Ministan harkokin waje na Iran, Abbas Araghchi ya ce sauya gwamnatin Jamhuriyar Musulunci ta Iran abu ne da ba zai yiwuwa saboda goyon bayan da take samu.
Kasar waje
Samu kari