Kasar waje
An hallaka tsohon kakakin majalisar dokokin Ukraine, Andriy Parubiy, a Lviv, abin da ya tayar da hankula a kasar, yayin da shugabanni ke aika wa da sakon ta’aziyya.
Wani dan Najeriya Daniel Chima Inweregbu ya amsa laifin da gwamnatin Amurka ke tuhumarsa da aikatawa na damfarar soyayya ta intanet, za a hukunta shi.
Wata matashiya yar Najeriya ta samu lambar yabo da kyaututtuka da dama bayan ta kammala karatu da sakamako mai daraja ta farko a jami'ar kasar India.
Rahotanni daga kasar Mexico sun nuna cewabsanatoci su ba hammata iska a zaman ranar Laraba, inda lamarin ya kai ga doke doke da ture-ture a zauren Majalisa.
Kotun Equatorial Guinea ta yanke wa Ruslan Obiang Nsue, dan shugaban kasa, hukuncin shekara shida bayan samunsa da laifin sayar da jirgin gwamnatin kasar.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bugi kirji kan abubuwan ci gaba da ya kawo musamman dakile cin hanci da rashawa tun bayan hawansa mulki a Najeriya.
Isra’ila ta kai hari wani asibitin Gaza inda aka kashe mutane 15 ciki har da ‘yan jarida, Hamas ta ce shirin Isra’ila na kwace Gaza barazana ce ga zaman lafiya.
Najeriya ta samu rancen dala miliyan 238 daga Japan domin fadada wutar lantarki, inda za a gina sababbin layuka da tashoshin wuta don rage gibin makamashi.
An cafke tsohon shugaban Sri Lanka Ranil Wickremesinghe bisa zargin rashawa, bayan binciken ziyara zuwa London, inda ake zargin ya yi amfani da kuɗin gwamnati.
Kasar waje
Samu kari