Kasar waje
Matasa sun ce sun samu nasara a zanga zangar da suka kwashe kwana da kwanaki suna yi a Nepal bayan Firayim Minista, K.P Sharma Oli ya yi murabus a ranar Talata.
Kamfanin Apple ya ƙaddamar da sabbin wayoyin iPhone 17, inda zai fara sayar da su a Najeriya kan farashin ₦1.3m zuwa sama. Mun jero abubuwa 10 game da wayoyin.
Isra'ila ta tabbatar sa kai hari wani yanki a Doha, babban birnin kaaar Qatar da nufin kashe wasu shugabannin kungiyar Hamas da suka je tattaunawar zaman lafiya.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an samu mabiya addinin Katolika masu goyon bayan auren jinsi 1,400 daga ƙasashe 20 sun gudanar da taron ziyara na musamman a Vatican.
Wani rahoto ya nuna cewa Jamus, Ostiraliya, da Portugal sun zama wurare masu sauƙi kuma masu araha ga 'yan Najeriya da ke neman ƙaura, a maimakon Amurka da UK.
Dakarun yan sanda sun fara bincike da aka tabbatar da mutuwar bako daga kasar Masar, Mohammed Saleh a daren ranar Juma'a 7 ga watan Satumba, 2025.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa kasar Najeriya za ta fuskanci kusufin wata a yau Lahadi 7 ga watan Satumbar 2025 da muke ciki a yanzu.
Rikicin addini ya barke a Bangladesh wanda ya yi sanadin mutuwar wani, ‘yan sanda sun fara farautar masu tsattsauran ra’ayi bayan sun tono kabarin malami Nurul Haque
Gwamnatin Najeriya za ta koya wa Najeriya dabarun yaki da talauci domin kawar da fatara a kasar nan. Jakadan China ya gana da ministan jin kai a Abuja.
Kasar waje
Samu kari