Kasar waje
Amurka ta sanya ladan $10m kan Mojtaba Khamenei da shugabannin IRGC. Trump ya ce sauyin gwamnati a Iran zai faru amma jami'an tsaro na kashe masu zanga-zanga.
Rundunar juyin juya hali ta Iran ta sanar da cewa daga ranar da ta fara musayar wuta da Amurka/Isra'ila zuwa yau, ta samu nasarar kakkabo jirage matasa matuki 111.
Amurka ta shirya tura bataliyar sojojin ruwa 2,200 zuwa Gabas ta Tsakiya a cikin jirgin USS Tripoli. Manufar ita ce kare mashigar ruwan Hormuz daga hare-haren Iran.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi zargin cewa takwaransa na Rasha, Vladimir Putin da taimakon Isran, ya ce zai iya kafa hujja da taimakon Ukraine.
Daga fara yaki zuwa yanzu, kasashen Amurka da Isra'ila sun hallaka Iraniyawa 1,444 tare da jikkata wasu sama da 18,000, sun kuma lalata gine-gine da cibiyoyi.
Pete Hegseth ya ce Amurka ta ruguza masana'antun makaman Iran. Ya bayyana cewa Mojtaba Khamenei ya samu raunuka kuma ya koma buya a kasa kamar bera.
Biritaniya ta zargi Rasha da marawa Iran baya a yakin Amurka da Isra'ila. Minista Healey ya ce Putin na amfani da dabarun Ukraine don taimakon Iran.
Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron ya tabbatar da kashe wani sojan kasarsa a harin da aka kai musu a kasar Iraq tare da raunata wasu da dama.
Sabon jagoran addinin Iran, Mojtaba Khamenei ya sha alwashin daukar fansar mahaifinsa da sauran wadanda suka yi shahada a yakin kasar da Amurka/Isra'ila.
Kasar waje
Samu kari