Kasar waje
A labarin nan, za a ji cewa wani kamfanin haƙar ma'adanai a Turai ya fara ƙulla yadda zai kunyata Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu a ziyarar da zai kai UK.
Shugaba Donald Trump ya zargi Iran da amfani da fasahar AI wajen yaɗa labaran ƙarya game da nasarorin yaƙi da kuma taron goyon bayan Mojtaba Khamenei.
Rahoto ya nuna cewa Isra'ila na samun karancin makaman kare kai daga makamai masu linzami yayin yakin da take yi da Iran, al'amura sun bayyana ga Amurka.
Dakarun sojojin kasar Musulunci ta Iran sun sanar da kai hare-hare hedkwatar rundunar 'yan sanda da cibiyar tauraron dan adam ta tsaro a kasar Isra'ila.
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa zai yanke shawarar lokacin kare yakin da Iran yana ganin dakarun kasarsa na samun nasara tare da Isra'ila.
Zanga zanga mai zafi ta barke a Tel Aviv yayin da yakin Isra'ila da Iran ya shiga mako na 3. Ana ci gaba da kai wa juna hari a rumbunan ajiyar mai da muhimman wurare
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa har yanzu gwamnatinsa ba ta shirya tsayawa domin kulla yarjejeniyar kawo karshen yakin da ake yi da Iran ba.
Iran ta harba makamai masu linzami da jiragen yaki marasa matuki zuwa Hadaddiyar Daular Larabawa, lamarin da ya jikkata mutane sama da 140 ciki har da ‘yan Najeriya
Ministan harkokin waje na Iran,Abbas Araghchi ya tabbatar da cewa babu wata matsala a tattare da jagoran addinin kasar, Mojtaba Khamenei bayan ya ji raunuka.
Kasar waje
Samu kari