Kasar waje
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Iran ta tattauna da ta Turkiyya inda aka yi magana game da harin da aka kai kasar, a fara bincike don gano wanda ya kai harin.
Shugaban Amurka, Donald J. Trump ya bayyana cewa kasarsa da hadin gwiwar Isra'ila sun yi nasarar lalata duk wani karfi na Iran, don haka an kusa dakatar da yaki.
Kasar China ta gargadi kasashen Amurka da Isra'ila kan kai farmaki kan sabon jagoran addinin Iran, Mojtaba Khamenei, ta ce lamari na ja cikin gida.
Shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin ya ayyana cikakken goyon bayansa ga jagoran Iran, Mojtaba Khamenei da gwamnatin kasar yayin da yaki ke iara tsananta.
Sojojin ruwan Isra'ila sun kashe manyan kwamandojin IRGC guda 5 a wani otal a Beirut. Jami'an Iran sun fara tserewa daga Lebanon sakamakon barazanar Isra'ila.
A labarin nan, za a ji cewa mahukunta a kasar Isra'ila sun fara firgita a kan wani hari da Iran ta kai, inda ta ce an y i amfani da haramtaccen makami.
Gwamnatin Isra'ila ta sanar da mutuwar biyu daga cikin sojojinta a wani hari da aka kai musu a kasar Lebanon. Isra'ila ta shiga Lebanon ne bayan fara yaki da Iran.
Hezbollah ta kakkabo jirgin Isra'ila a Lebanon. Yara 180 sun mutu a harin makarantar Iran yayin da asarar rayuka ke ƙaruwa sosai da yakin ya shiga rana ta 10.
A labarin nan, za a ji Saudiyya ta bayyana wanda zai fi asara idan Iran ta matsa da kai hare-hare zuwa ƙasashen Gabas ta Tsakiya a yankinta da Amurka da Isra'ila.
Kasar waje
Samu kari