Hukumar DSS
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Ned Nwoko ya mika wasu shawarwari ga gwamnatin tarayya a kan yadda za a dawo da zaman lafiya yankin Kudu maso Gabas.
DSS ta kama masu safarar makamai uku a Kaduna, ta kwato AK-47 da alburusai sama da 200. Gwamna Uba Sani ya yaba, ya ce babu mafaka ga masu laifi.
Jagoran kungiyar ta'addanci ta IPOB, Nnamdi Kanu ya raba gari da tawagar lauyoyinsa yayin da aka dawo zaman kotu kan tuhume-tuhumen da ake masa a Abuja.
A labarin nan, za a ji cewa bayan rahoton da DSS ta fitar, gwamnatocin Ondo da Kogi sun tashi haikan domin kare harin yan ta'addan ISWAP a sassan jihohin.
A labarin nan, za a ji cewa lauyan gwamnati, Mohammed Abubakar ya sanar da kotu cewa ba zai samu daman halartar zaman kotun shari'ar mayakan Ansaru ba.
Hukumar DSS ta gargadi sojojin Najeriya cewa kungiyar ISWAP na shirin kai hari a Ondo da Kogi, yayin da ‘yan sanda suka fara haɗin gwiwar tsaro da al’umma.
Gwamnatin China ta yaba wa Najeriya bisa ceto ‘yan kasar hudu da aka sace a jihar Kwara ta hannun jami’an tsaro inda ta yabawa kokarin Nuhu Ribadu.
Babbar kotun tarayya a Abuja ta ƙi karbar bukatar DSS ta sake gabatar da hujjoji da aka ƙi karɓa a shari’ar tsohon NSA Sambo Dasuki, saboda wasu dalilan shari'a.
An kama mutane biyu; Mahmud Nasidi da Yahaya Nasidi, da dala miliyan $6.1 a filin jirgin sama MMA2 Legas. An mika su ga EFCC bayan sun kasa bayyana kudin.
Hukumar DSS
Samu kari