Hukumar DSS
Hukumar DSS ta kama El-Rufai yau 18 ga Fabrairu, 2026, bayan EFCC ta sake shi. Ana zarginsa da leken asirin wayar NSA Nuhu Ribadu da aikata laifukan yanar gizo.
Rahotanni sun tabbatar da cewa jami'an ofishin NSA, sojoji da dakarun DSS sun yi nasarar hallaka Kachalla Kabiru da wasu kwamandojinsa a jihar Kogi.
A labarin nan, za a ji cewa Bulama Bukarti, fitaccen lauya a Najeriya ya bayyana cewa akwai kuskure a kalaman Nasir El-Rufa'i da ke kama da amsa laifi.
A labarin nan, za a ji cewa wani lauya a Najeriya, Inibehe Effiong ya yi mamakin yadda gwamnati ta kawo wasu zarge-zarge marasa tushe a kan Nasir El-Rufa'i.
Hukumar farin kaya ta DSS ta bayyana cewa ta kwace fasfo na tsohon gwamnan Kadun, Malam Nasir El-Rufai domin gudun kar ya sake guduwa ya bar gida.
Ofishin mai ba shugaban kasa shawara kan tsaro ya yi magana kan zargin Nasir El-Rufa'i na cewa ana shirin shigo da guba Najeriya. DSS ta shiga cikin lamarin
Wasu kauyuka a jihar Kwara sun bayyana cewa sun samu wasikun 'yan bindiga na cewa za su kai musu hari. Rundunar 'yan sanda da DSS sun samu wasikar.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ba da bayanai kan yadda jami'an tsaro suka yi yunkurin cafke shi. Ya ce jami'an DSS ne ba EFCC ba.
Jam'iyyar NNPP ta nesanta kanta da jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Ta bukaci hukumar DSS ta bincike shi kan zargin da Amurka ke yi masa.
Hukumar DSS
Samu kari