Hukumar DSS
Jami'an tsaro sun yi ta harbe-harbe kan masu zanga-zanga domin tarwatsa su a birnin Abuja inda suka kutsa cikin filin wasa na MKO Abiola a yau Asabar.
Hukumar 'yan sandan farin kaya (DSS) ta tsare wasu shugabannin da suka jagoranci zanga-zangar da aka gudanar a jihar Katsina kan halin kuncin rayuwa.
Jagoran zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a Sokoto, Bashir Binji ya ajiye jagoranci bayan hango babbar barazanar tsaro wajen kai hari kasuwanni da bankuna a jihar.
Tsohon daraktan hukumar DSS, Mike Ejiofor ya yi martani kan zanga-zanga a lokacin mulkin Goodluck Jonathan da kuma wanda za a yi yanzu kan halin kunci.
Jami'an hukumar DSS sun kai samame babbar kasuwar jihar Katsina inda suka kwato buhuna 2,000 na shinkafar tallafi da Shugaba Bola Tinubu ya tura jihar a ba talakawa.
Hukumar 'yan sandan farin kaya (DSS) ta bayyana cewa ta gano mutanen da ke daukar nauyin zanga-zangar da za a gudanar a fadin kasar nan. Ta yi gargadi.
Rahotanni sun tabbatar da cewa Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) a jihar Kano ta yi nasarar cafke wanda ake zargi da sace mahaifiyar Dauda Kahutu Rarara a Katsina.
Jami'an hukumar ƴan sandan farin kaya DSS sun kai samame gidan wani ɗan adaidaita da ake kyautata zaton yana da alaƙa da ƴan ta'adda a Minna, jihar Neja.
Hukumar 'yan sandan farin kaya (DSS) ta bukaci al'ummar musulmi da su yi taka tsantsan yayin gudanar da ibadah da bukukuwan babbar Sallah da ke tafe.
Hukumar DSS
Samu kari