Hukumar DSS
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta yi fatali da bukatar da Tukur Mamu ya gabatar a gabanta kan mayar da shi gidan yarin Kuje.
Wani ɗan rikici ya faru tsakanin jami'an hukumar ƴan sandan farin kaya DSS da wasu ma'aikata a zauren majalisar tarayya da ke Abuja, tuni dai an shawo kan lamarin.
Dakarun hukumar DSS sun shiga har cikin harabar kotu yayin da ake tsaka da shari'a, sun cafke mutum 2 da ake tuhuma duk da gargaɗin alkali a jihar Ogun.
Babbar kotun tarayya ta yankewa wasu 'yan canji 17 da ke Kano hukuncin dauri na watanni shida bisa samun su da laifin yin kasuwanci ba tare da lasisin da ya dace ba
Wata mata mai shekaru 24 ta kashe danta har lahira ta hanyar wurga shi rijiya a jihar Delta. "Yan sanda sun kamata kuma ta amsa laifin bayan bincike.
Jami'an hukumar 'yan sandan fararen kaya ta DSS sun saki ta hannun daman tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir Ahmad El-Rufai, da suka cafke.
Wasu matasa bata gari sun farmaki motoci biyu dauke da kayan tallafin abinci a jihar Benue inda suka faffasa motocin tare da sace kudi kimanin N200,000
Rahotanni sun nuna cewa jami'an hukumar 'yan sandan farin kaya (DSS) ta cafkw wata 'yar siyasa ta hannun daman Nasir Ahmad El-Rufai a jihar Kaduna.
An kafa sharudan ne domin tabbatar da rashin samun rikici tsakanin Dr. Idris da gwamnatin jihar Bauchi. Kuma ance dole bangarorin su mutunta sharudan.
Hukumar DSS
Samu kari