Hukumar DSS
Rahotanni da suka ci karo da juna na nuni da cewa jami'an tsaron DSS ko kuma na SSS sun cafke tare da tsare tsohon editan BBC, Adejuwon Soyinka a Legas.
Cibiyar Aviation Safety Round Table Initiative ta bukaci hukumar DSS ta kama tsohon gwamnan Ogun, Ibikunle Amosun kan kama jiragen Najeriya a ketare.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC), ta samar da ya'yan kungiyar da sauran ma'aikatan kasar nan su kwana da shirin daukar mataki kan gwamnati idan an kama shugabanta.
Gwamnatin tarayya ta bayyana bacin ranta karara a kan yadda wata kungiya ta Creative Africa Initiative ke fafutukar tabbatar da auren jinsi a kasar.
Babban sufen ƴan sandan Najeriya ya bayyana cewa ɗaya daga cikin waɗanda suka kullla rikicin Sudan ya shigo Najeeiya domin shirya yadda za a ruguza ƙasar nan.
Kasar Rasha ta yiwa jami'an tsaron Najeriya martani kan cewa 'yan kasarta 7 da aka kama sun daga tutar Rasha lokacin zanga-zanga a Kano. Kasar ta ce nemi a sake su.
An nemi Bola Tinubu ya soke mukamin da ya ba da a Arewa Maso Gabas. Abdul Hameed Yahaya Abba shi ne mai taimakawa shugaban kasa wajen tattaunawa da al’umma.
Da take jawabi a fusace, Ministar ta bayyana cewa ana gudanar da taron da sunan ma'aikatarta bayan babu abin da ya hada su da shi, hakan ya sa aka kama mai taron.
Hukumar DSS ta karyata ikirarin da kungiyar kwadago ta yi na cewa hukumar ta tura jami'anta dauke da makamai zuwa hedikwatarta inda suka dauki littattafai da mujallu
Hukumar DSS
Samu kari