Jam'iyyar APC
Sanatan Abia ta Arewa, Sanata Orji Uzor Kalu ya bayyana cewa hadin kan sanatoci ya taimaka wajen dakile yunkurin taige shugaban Majalisar Dattawa.
Tsagin jam'iyyar NNPP ya zargi Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da cin amanar jam'iyya yayin da manyan 'yan siyasar NNPP ke komawa APC da PDP a fadin Najeriya.
Jam'iyyar APC mai adawa a jihar Zamfara ta caccaki PDP mai mulki. APC ta ce PDP ta tsorata kan ziyarar da Bello Matawallw yake shirin kawowa jihar.
Jam'iyyar APC ta fafata a wasu zabubbukan da aka gudanar a mulkin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Sai dai a wasu daga cikin zabubbukan 'yan takararta sun fadi.
A labarin nan, za a ji yadda Ministan Abuja, Nyesom Wike ya kara wa masu kadarori a wasu sassan birnin tarayya wa'adin kwanaki na biyan harajin N5m.
Dan majalisar wakilai mai wakiltar Kiru da Bebeji, Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa ya sanar da fita daga NNPP da Kwankwasiyya zuwa APC a Kano tare da goyon bayan Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa jigo a jam'iyyar APC, Olatunbosun Oyintiloye ya gargadi 'yan kasar nan a kan illar rarrabuwar kai bayan barazanar Trump.
Matatar shugaban jam'iyyar APC na kasa, Martina Yilwatda ta fara gangamin tazarcen shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027 mai zuwa. Ta kira mata su zabi Tinubu.
Dan takarar jam'iyyar APC a zaben gwamnan jihar Anambra, Prince Nicholas Ukachukwu, ya koka kan yadda aka muzgunawa magoya bayansa yayin zaben gwamnan.
Jam'iyyar APC
Samu kari