Jam'iyyar APC
Gwamna Monday Okpebholo a jihar Edo a Kudancin Najeriya ya yi kira ga al’ummar Musulmi su ci gaba da marawa Shugaba Bola Tinubu baya domin kawo ci gaba a kasa.
Dan jam'iyyar APC a jihar Kano, AA Zaura ya ce ba wanda ya ke ba 'yan adawa kudi su sauya sheka zuwa APC. Ya yi magana ne yayin da ake cewa ana sayen 'yan adawa.
Gwamna mai ci, Charles Soludo na jam’iyyar APGA a jihar Anambra ya samu kuri’u 422,664 inda ya doke manyan yan adawa a zaɓen da aka gudanar a karshen makon jiya
Manyan kusoshin APC da suka hada da shugaban jam'iyyar Nentawe Yilwatda, Abdullahi, Ganduje da Sanata sun halarci sauya shekar 'yan majalisar NNPP zuwa APC.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyya da ke mulki a Zamfara ta karyata ikirarin da APC ta yi na cewa ana shirin kai wa Bello Matawalle hari idan ya sauka a jihar.
Rikici ya barke a APC Cross River yayin da shugabannin ƙananan hukumomi 35 suka nemi shugaban jam’iyyar, Alphonsus Eba, ya yi murabus kan zargin rashin gaskiya.
Jam'iyyar APC mai adawa a jihar Kano ta gamu da koma baya bayan wasu daga cikin mambobinta sun fice daga cikinta. Tsofaffin 'yan APC din sun koma NNPP.
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri, ya yi magana kan tlastawa mataimakinsa dawowa jam'iyyar APC. Gwamna Diri ya bayyana cewa bai yarda ya matsawa kowa ba.
Hon. Daniel Amos, mamba mai wakiltar Jema'a da Sanga a Majalisar Walilai ta lasa ya tattara kayansa ya bar PDP, ya rungumi jam'iyyar APC mai mulkim Najeriya.
Jam'iyyar APC
Samu kari