Jam'iyyar APC
Gwamna Abdullahi Sule na Nasarawa ya kwatanta jam’iyyar APC da jirgin Annabi Nuhu, yana cewa ita ce kadai hanyar ceto Najeriya, lamarin da ya jawo martani masu zafi.
Shugaban Majalisar, Godswill Akpabio, da Shugaban APC na kasa, Prof. Nentawe Yilwatda, sun karɓi daruruwan masu sauya sheƙa daga jam’iyyu biyar zuwa APC a Plateau.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya bayyana cewa suna da karfin da za su yi nasara kan jam'iyyar PDP a jihar Plateau a babban zaben 2027.
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Idris Wada, ya sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa PDP, inda ake sa ran Gwamna Usman Ododo zai tarebe shi a ranar Litinin.
Mataimakin Shugaban APC na Kudu maso Gabas, Ijeoma Arodiogbu ya ce ba zai taba yiwuwa ba Rabiu Musa Kwankwaso ya yi wata kawance da Atiku Abubakar.
Gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba ya sanar da cewa zai sauya sheka daga PDP zuwa jam'iyyar APC a hukumance ranar Laraba, 19 Ga watan Nuwamba, 2025.
Shugaban APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas ya bayyana cewa mutanen karamar hukumar Fagge ba su fahimci ma'anar kalaman da ya fada ba, ya roki afuwa.
Da majalisar Kano da ya fita daga NNPP zuwa APC, Hon. Sagir Ibrahim Koki ya ziyarci Abdullahi Ganduje bayan sauya sheka. Hon. Koki ya yi wa Ganduje godiya.
A labarin nan, za a ji cewa wasu 'yan jam'iyya mai mulki ta APC sun roki Gwamnan jihar Filato, Caleb Muftwang da ya gaggauta sauya sheka zuwa jam'iyya mai mulki.
Jam'iyyar APC
Samu kari