Jam'iyyar APC
Shugaban jam'iyyar NNPP a jihar Kano, Hashimu Dungurawa, ya ce APC ta rasa karfinta kuma ba za ta iya cin zaben 2027 ba sai da tasirin Kwankwaso.
Jam'iyyar APC reshen Amurka ta shiryya tura tawaga zuwa Majalisar dokokin USA domin gabatar da hakikanin ci gaba da aka samu a yaki da ta'addanci a Najeriya.
Hon. Muhammad Abubakar Auwal Akko, mai taimakawa Kakakin Majalisar Dokoki ya ajiye aikinsa bayan dogon tunani kan matsaloli da suka shafi siyasa da matsin lamba.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa sauya shekar da waau gwamnoni ke yi zuwa jam'iyyar APC ba zai hana su faduwa ba a zaben 2027.
Wasu 'yan majalisar Kano da suka hada da masu ci yanzu da tsofaffi, sun amince mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau Jibrin, ya fito takarar gwamna.
A labarin nan, za a ji jagora Alwan Hassan, jigo a APC ta jihar Kano, kuma tsohon hadimin mataimakin Shugaban Ƙasa Yemi Osinbajo, ya fadi yadda suka shirya wa 2027.
Gagarumar sauya sheƙa ta auku a Taraba yayin da shugaban PDP, kwamishinoni, ‘yan majalisa da shugabannin kananan hukumomi suka bar PDP suka koma APC.
Jam’iyyar APC ta soki kira da Tanimu Turaki na PDP ya yi na neman kasashen waje su shiga lamurran Najeriya, tana mai cewa hakan rashin kishin ƙasa ne.
Gwamna Agbu Kefas na Taraba ya dakatar da shirin shiga jam'iyyar APC sakamakon sace dalibai mata a jihar Kebbi. Ya yi kira ga hukumomin tsaro su gaggauta ceto yaran.
Jam'iyyar APC
Samu kari