Jam'iyyar APC
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa jam'iyyar APC ta jefa 'yan Najeriya cikin wahala. Ya ce ADC ce zabin da suke da shi.
Gwamnan Edo, Monday Okpebholo, ya ce ba wani adawa a jihar, yana tabbatar da cewa mutanen Edo gaba ɗaya suna goyon bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Gwamna Hyacinth Alia na Benue ya ce labarin cewa ya sauya sheƙa karya ce, yana mai cewa maganar an ƙirƙira ta ne domin bata masa suna da kawo ruɗani.
Bashir Ahmad, tsohon hadimin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi tir da yunƙurin tsohon gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje na yi wa hukumar Hisbah kishiya.
Gwamnatin jihar Abia ta rufe ofishin yakin neman zaben 'Renewed Hope Partners 'na Shugaba Tinubu a Umuahia, inda jami’in hukumar ya ce ba a basu sanarwa ba.
Tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje ya bayyana shirin kafa sabuwar kungiyar tsaro mai kama da Hisbah domin daukar ma’aikatan da gwamnatin yanzu ta kore su.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon dan takarar shuganan kasa aam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya fadi shirin da ya yi a kan jam'iyya mai mulki a yanzu, APC.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adams Oshiomowhole, ya soki sauya shekar da Atiku Abubakar ya yi zuwa jam'iyyar ADC. Ya ce ba zai iya gyara Najeriya ba.
Jagororin jam'iyyar APC sun hadu a Kano sun amince da takarar shugaba Bola Tinubu shi kadai a zaben 2027. Abdullahi Ganduje ne ya jagoranci taron a Kano.
Jam'iyyar APC
Samu kari