Jam'iyyar APC
Jam'iyyar APC mai adawa a jihar Zamfara ta gamu da koma baya bayan wasu daga cikin 'yan majalisar da take da su sun yi murabus. Sun bayyana dalilansu.
An tsige shugaban jam'iyyar APC na jihar Cross River, Alphonsus Ogar Eba bayan kuri’ar rashin amincewa da mulkinsa bia zargin almundahana da rufe ofis.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya samu goyon baya kan takarar gwamnan jihar Kano. Tsofaffin ciyamomi sun goya masa baya.
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da jigon jam’iyyar APC a yankin Ibadan, Hon. Wale Oriade, lokacin da yake barin ofishinsa da misalin ƙarfe 7 na yamma.
Wata kungiyar magoya bayan PDP ta shawarci Gwamna Caleb Mutfwang ya fita daga PDP zuwa APC ba tare da wani bata lokaci ba don hada kai da Bola Tinubu.
Akwai alamun gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal zai sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki a Najeriya. Gwamnan ya kafa sharadi don yin hakan.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyya mai mulki ta APC ta aika sako ga 'ya'yanta a fadin Najeriya game da manyan taruka biyu da za a gudanar a Abuja.
Fiye da mambobin PDP 1,500 daga yankin Zuru sun koma APC a Kebbi bayan ceto daliban da aka sace, inda suka yaba da ayyukan Gwamna Nasir Idris da Bola Tinubu.
Tsohon mai magana da yawun Tinubu, Denge Onoh ya bukaci Majalisar Dattawa ta soke nadin Reno Omokri a matsayin jakadan Najeriya. Ya kawo wasu dalilai.
Jam'iyyar APC
Samu kari