Jam'iyyar APC
Jam’iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ta ce za ta tsallake rikicin siyasa a Kano duk da jita-jitar cewa Gwamna Abba Yusuf na shirin sauya sheka zuwa APC.
Jagoran siyasar Kwankwasiyya, Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce zai sauya sheƙa zuwa wata jam’iyya ne kawai idan aka ba shi tikitin shugaban ƙasa ko mataimaki a 2027.
Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya nuna damuwa kan rikicin siyasar Kano, yana kira ga ’yan siyasa da su dakatar da duk wani abu da ke kara rarrabuwar kai.
Shugaban APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya ayyana Gwamna Siminalayi Fubara a matsayin jagoran jam’iyyar a Jihar Rivers bayan ya sauya sheka.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Plateau ta yi martani kan sauya shekar da Gwamna Caleb Mutfwang ya yi zuwa APC. Ta ce gwamnan ko kadan bai yi shawara da ita ba.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf zai koma APC a ranar Litinin, Abdullahi Umar Ganduje da Kashim Shettima na cikin wadanda za su karbe shi daga NNPP.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya. Gwamna Mutfwang ya godewa tsohuwar jam'iyyarsa ta PDP.
Tsohon gwamnan jihar Abia, Sanata Orji Kalu ya yi alkawarin amfani da dukiyarsa da karfinsa domin ganin jam’iyyar APC ta karbe mulkin jihar a zaben 2027.
Gwamna Caleb Mutfwang na Plateau ya fice daga jam’iyyar PDP; zai shiga APC a hukumance ranar Juma’a domin haɗa kai da gwamnatin tarayya don ci gaban jihar Plateau.
Jam'iyyar APC
Samu kari