Jam'iyyar APC
Garba Kore, jigo a jam'iyyar APC ya bayyana cewa babu sauran alheri a zaman Abba da Kwankwaso, ya ce son da Tinubu ke yi wa Kwankwaso ne ya sa ba a daure Madugu ba.
A labarin nan, za a ji yadda gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta yi martani ga zargin da ake yi na cewa ta yi wani shiri na takurawa ƴan adawa domin kanta.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya roƙi al’ummar jihar su yafe masa duk wanda ya ɓata masa rai a cikin shekaru bakwai na mulkinsa.
An nada Abdullahi Abiya matsayin shugaban riƙo na NNPP a jihar Kano bayan korar Dungurawa; yayin da ciyamomi ke kira ga Abba da Kwankwaso su koma jam'iyyar APC.
Tsohon shugaban APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya gayyaci Gwamna Abba Kabir Yusuf da ya shiga jam’iyyar APC a Kano domin ci gaba da ayyukan alheri.
Mataimakin shugaban majalisar wakilai, Benjamin Kalu, ya fara zawarcin gwamnan jihar Abia, Dr. Alex Otti zuwa jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya.
Jam'iyyar PDP ta yi tsokaci kan batun sauya shekar Gwamna Caleb Mutfwang zuwa jam'iyyar APC. Ta bayyana cewa har yanzu gwamnan ne shugabanta a jihar.
Dan majalisar wakilai, Hon. Kabiru Alhassan Rurum ya tattauna da Abba Kabir Yusuf kan maganar komawa APC. Ba a tattauna batun Rabiu Kwankwaso ba a ganawar.
A labarin nan, za a ji cewa wani jigo a APC reshen Jihar Katsina ya bayyana rokon gwamna Umaru Dikko Radda ya taimaka masu da hular kwano kafin kamfen.
Jam'iyyar APC
Samu kari