Jam'iyyar APC
A labarin nan, za a ji wani jigo a PDP, Emmanuel Ogidi,ya bayyana cewa lokaci kawai ake jira da Nyesom Ezenwo Wike zai yi wa APC abin da yi wa jam'iyyarsa.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya samu goyon bayan fitaccen malami kuma tsohon 'dan takarar Gwamna, Sheikh Ibrahim Khalil.
Shugaban APC Farfesa Nentawe Yilwatda ya yi alkawarin ƙuri'u miliyan 1 ga Tinubu a 2027 a Filato, bayan sauya shekar Gwamna Mutfwang zuwa jam'iyyar APC.
Saƙonnin taya murna na cikar gwamna Abba Kabir Yusuf shekara 63 sun ƙunshi bayanan siyasa masu zurfi daga Ganduje da Kwankwaso, suna ɗauke da alamu na sauyin kawance
Shugaban APC, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya tabbatar da za su taimaka a daina sukar Gwamna Muftwang, suna da tabbacin kuri’u miliyan daya a 2027 a Plateau.
Tsohon Ministan Tsaro, Mohammed Badaru Abubakar, ya karyata jita-jitar cewa yana shirin barin APC zuwa jam’iyyar ADC bayan murabus daga kujerar minista.
A labarin nan, za a ji Alhajiji Nagoda, hadimin Gwamna Abba Kabir Yusuf bai fitar da rai da cewa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso zai shige masu gaba zuwa APC.
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq, ya yaba da salon mulkin jam'iyyar APC. Ya bayyana cewa ita ce jam'iyyar da ta dace da mulkin Najeriya.
A labarin nan, , za a ji cewa jagora a APC reshen jihar Taraba, Cif David Sabo Kante ya bayyana fargabar cewa sauya sheka na iya ruguza jam'iyya.
Jam'iyyar APC
Samu kari