Jam'iyyar APC
Mai magana da yawun jam'iyyar ADC, Bolaji Abdullahi ya bayyana cewa sun fara tattaunawa da NNPP da PDP domin hada karfi su kifar da Bola Tinubu a 2027.
Babban limamin coci a Najeriya, Primate Elijah Ayodele ya bayyana cewa ya hango wasu gwamnoni takwas da za su iya juyawa APC da Shugaba Tonubu baya.
A labarin nan, za a ji jam'iyya mai mulkin Najeriya ta APC ta karyata cewa tsohon Shugabanta Abdullahi Adamu ya yanki tikitin zama 'dan jam'iyyar adawa ta ADC.
A labarin nan, za a ji yadda aka samu saɓani a tsakanin matatar Dangote da yan kasuwa kusan 20 da ke sayen mai kai tsaye daga matatar saboda batun farashi.
Rashin yarda da sake gabatar da kasafin kudi da kin neman wa'adi na biyu ga gwamna Simi Fubara na cikin abubuwan da suka jawo sabani da Wike a siyasar Rivers.
Sanata Basiru ya nemi Nyesom Wike ya yi murabus, yayin da magoya bayan APC suka yi zanga-zanga a Abuja suna neman Shugaba Tinubu ya kori Ministan na FCT nan take.
Jam'iyyar APC mai mulki ta nuna damuwarta kan yunkurin yan Majalisar dokokin jihar Ribas na sauke Gwamna Siminalayi Fubara da mataimakiyarsa daga mulki.
Majalisar dokokin jihar Kano ta bayyana cewa duva da rigingimun da ke faruwa a NNPP, ya zama dole Gwamna Abba da sauran shugabani su bar NNPP zuwa wata jam'iyya.
Majalisar Dokokin Jihar Rivers ta fara shirin tsige Gwamna Fubara kan zargin ƙin gabatar da kasafin kuɗi da sauran laifuffuka, tare da gargaɗin Kakakin Majalisar.
Jam'iyyar APC
Samu kari