Jam'iyyar APC
Uwargidan tsohon gwamnan farar hula na farko a Jihar Ogun, Hajiya Lucia Onabanjo, ta rasu tana da shekaru 100 lamarin da ya jawo jimami a tsakanin al'umma.
Tsohon Gwamnan Sokoto, Sanata Aminu Waziri Tambuwal, ya bayyana goyon bayansa ga saka idon ƙasashen waje a zaɓen 2027 domin tabbatar da sahihancin sa.
Kusa a APC, Malam Salihu Isa Nataro ya bukaci shugaba Bola Ahmed Tinubu ya dawo da Nasir El-Rufa'i APC domin ya taimaka masa a zaben 2027 da ke tafe.
A labarin nan, za a ji kalaman da tsohon Gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya yi magana game da sauya sheƙar Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa APC.
Wata majiya ta bayyana cewa gwamna Abba Kabir Yusuf zai koma jam'iyyar APC a yau Litinin. Abdullahi Ganduje da manyan APC za su karbe shi a jihar Kano.
A labarin nan, za a ji cewa yanzu haka an jibge tarin jami'an tsaro a gidan fadar gwamnatin Kano yayin da ake batun sauya shekar Gwamna Abba Kabir Yusuf.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Kano ta bakin Kwamishinan yaɗa labarai, Ibrahim A Waiya ya bayyana cewa ba da ka ake maganar sauya sheƙar Gwamna ba.
Gwamnatin Kogi da APC na makoki sakamakon rasuwar Hon. Onojah James, Hon. Jatto Onimisi, da Alhaji Alih Atabo, waɗanda suka rasu a ranar 11 ga Janairu, 2026.
A labarin nan, za a ji yadda ɗaya daga cikin waɗanda suka kafa APC, Osita I ya bayyana Atiku Abubakar daga cikin mutanen da suka durkusar da jam'iyyar adawa ta PDP.
Jam'iyyar APC
Samu kari