Jam'iyyar APC
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta taso tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar a gaba bayan dansa ya zabi marawa Bola Ahmed Tinubu baya.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyya mai mulki a Kano, NNPP ta bayyana fatan da ta ke da shi a kan maganar sauya shekar Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa APC.
Dan tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, Abubakar Atiku Abubakar, ya sanar da sauya shekarsa daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya fara ganawa da manyan kusoshin jam'iyyar APC na jihar Kano bayan zamansa da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sha ruwa.
Tsohon dan takarar gwamna Ja’afar Sani Bello ya soki tasirin siyasar Rabiu Kwankwaso, yana bayyana cewa ba shi da karfin tasiri a Najeriya sama da Kano.
Wasu majiyoyi sun ce ci gaba da tuntubar masu ruwa da tsaki, sharadin Shugaba Tinubu da matsalar Sanata Barau ce ya jawo jinkirin sauya shekar Gwamna Abba.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Barau I Jibrin ya bayyana jin dadi bayan tsohon dan Majalisa Hon. SufIyanu Mohammed Harbau ya bar NNPP zuwa jjam'iyyar APC.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta yi karin bayani game da mutanen da ake son su bi Gwamna zuwa APC idan suna da ra'ayin haka.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi tsokaci kan sauya sheka zuwa jam'iyyar APC. Ya ce dole ne ya san matsayarsa kafin ya koma.
Jam'iyyar APC
Samu kari