Jam'iyyar APC
Jam'iyyar APC mai mulki ta yaba wa Atiku Abubakar kan barin dansa Abba Atiku Abubakar da ya sauya sheka zuwa APC da goyon bayan shugaba Bola Tinubu
Alhassan Ado Doguwa ya bayyana cewa Shugaba Tinubu ya ba da umarnin dakatar da shirin rijistar mambobin jam'iyyar APC a Kano saboda shirin karbar Abba.
Yan majalisar jihar Kano, Hon. MB Aliyu da Hon. Usman Kiru sun bayyana ra'ayoyinsu kan zaben 2027 da jita-jitar sauya shekar Abba Kabir zuwa APC.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana a taron majalisar zartarwa sanye da hular Kwankwasiyya da tutar NNPP, lamarin da ya tayar da rade-radin sauya sheka.
Shirin sauya shekar Gwamna Abba Kabir Yusuf daga NNPP zuwa APC ya samu tangarda, yayin da shugabannin APC suka ki amincewa da bukatar tikitin takara kai tsaye.
Bashir Ahmad ya magantu kan rikicin siyasa a Kano bayan zargin yiwuwar sauya shekar gwamna zuwa APC inda ya yi gargadi kan matsalar rashin tabbas da ake fama da ita.
Wasu 'yan jam'iyyar APC a jihar Kano sun yi magana kan rade radi sauya shekar Abba Kabir Yusuf daga NNPP. Sun ce ba lallai a ba shi tikitin takara kai tsaye ba.
Jam'iyyar APC a Zamfara ta karyata rahoton cewa Gwamna Dauda Lawal ya aika da wasikar sauya sheka, tana zargin labarin a matsayin kirkirarre da yaudara.
Gwamnatin Ekiti ta dakatar da Sarkin Elepe, Oba Williams Adesoye, bayan korafe-korafe na rashin da’a da mulkin danniya daga mazauna gari a Epe-Ekiti.
Jam'iyyar APC
Samu kari