Jam'iyyar APC
Shugaban hukumar kula da allunan tallace-tallace ta jihar Kano (KASA), Kabiru Dakata, ya kare Gwamna Abba Kabir Yusuf kan shirin da yake yi na komawa APC.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya baro Birtaniya domin karban Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC bayan ya bar NNPP.
Gwamnan jihar Kano, Abba KabirYusuf ya bayyana cewa a ranar Litinin,26 ga watan Janairu, 2025, zai koma jam'iyyar APC mai mulki a hukumance bayan fita daga NNPP.
A labarin nan, za a ji cewa Ministar al'adu da yawon buɗe ido, Hannatu Musawa ta bayyana makomar APC idan aka ajiye Kashim Shettima a matsayin abokin takarar Tinubu.
A labarin nan, za a ji ce wasu daga cikin tsofaffin yan majalisa a Najeriya sun yi takaicin taron da aka yi da sunansu wajen neman Tinubu ya zarce.
Gwamnan Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana kewar shugabancin Farfesa Yemi Osinbajo, ya soki tsarin haraji na Bola Tinubu a yayin bikin cika shekaru 60 na Fasto Ajetomobi.
Siyasar Kano na rikice bayan murabus din Gwamna Abba Kabir Yusuf daga NNPP, inda Dauda Kahutu Rarara ya saki sabuwar waka, yana hasashen dawowar gwamnan APC.
Tsohon Ministan Tsaro, Mohammed Badaru Abubakar, ya musanta jita-jitar ganawarsa da Rabiu Kwankwaso, yana mai jaddada biyayyarsa ga jam'iyyar APC.
Ana ci gaba da tone-tone bayan ficewar Gwamna Abba Kabir daga jam'iyyar NNPP, Sanata Rufai Hanga ya bayyana matsayarsa akan rikicin Kano da kwankwasiyya.
Jam'iyyar APC
Samu kari