Jam'iyyar APC
Jam'iyyar APC reshen kasar Faransa ta yi maraba da matakin gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf na sauya sheka daga NNPP, ta ce jihar Kano za ta samu ci gaba fiye da da.
Bolaji Abdullahi ya ce tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya cire shi daga mukamin minista saboda ya ki sukar Bukola Saraki a yakin neman zabe.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Shugaban APC kuma uban jam'iyya a Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana goyon baya ga takarar Abba a 2027.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana takaicinsa kan sauya shekar Gwamna Abba Kabir zuwa APC, yana cewa wanda ya bi Abba ba zai yi Kwankwasiyya ba.
Bayan Gwamna Abba Yusuf ya koma APC; jam’iyyar PDP ta tsira da gwamnoni 4 kacal yayin da siyasar 2027 ke daukar sabon bayan sauya shekar manyan gwamnoni.
Fasto Elijah Ayodele ya gargadi Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, cewa burinsa na wa’adi na biyu na fuskantar barazana mai tsanani gabanin zaben 2027.
Jam'iyyar APC ta shiyyar Arewa maso Yamma ta jinjinawa Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano bisa matakin da ya dauka na sauya sheka zuwa jam'iyya mai mulki.
Sakataren jam'iyyar ADC na kasa kuma tsohon gwamnan jihar Osun, Rauf Aregbesola ya aika da sakon gargadi ga APC ka gwamnonin da ke shiga cikinta.
Sauya shekar Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa APC ba zai shafi nasarar NNPP a zaben 2027 ba, shugaba Tokji Nadem, yana mai zargin cin amanar Rabiu Kwankwaso.
Jam'iyyar APC
Samu kari