Jam'iyyar APC
Wata majiya a jam'iyyar APC ta bayyana cewa Rabiu Kwankwaso ya bukaci mamaye APC, mataimakin shugaban kasa da batun siyasar 2031 yayin zawarcinsa.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya bayyana cewa jam'iyyar APC za ta cigaba da karbar gwamnon zuwa cikinta a Najeriya kafin zaben shekarar 2027 mai zuwa.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya na ci gaba da shirye-shiryen karbar gwamnan jihar Taraba zuwa cikinta. APC ta shirya gagarumin biki don karbar gwamnan.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya yi tsokaci kan zabubbukan shekarar 2027 da ake tunkara. Gwamna Sule ya hango nasarar jam'iyyar APC mai mulki.
Fasto Abel Boma ya bayyana cewa Seyi Makinde zai gaji Bola Tinubu a matsayin shugaban ƙasa, yana jaddada cewa Allah ya shirya masa hanya zuwa ga jagoranci.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta waiwayi jihar Kano inda Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya har ƙasa a lokacin da Gwamna da Mataimakinsa ke jin jiki.
A labarin nan, za a ji yadda kalaman Kwamishinan yaɗa labaran Gwamna, Ibrahim Abdullahi Waiya ya fusata NNPP da ta ce na da shi aka kafa gwamnatin Kano ba.
Sanata Pam Dachungyang ya bar ADP zuwa APC a yau 29 ga Janairu, 2026; wannan na zuwa ne bayan Simon Mwadkwon ya bar PDP domin tunkarar siyasar 2027 a Jihar Filato.
Jam'iyyar APC ta yi wa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso martani kan cewa Abba Kabir Yusuf zai fadi saboda komawa jam'iyyar APC a jihar da haduwa da Abdullahi Ganduje.
Jam'iyyar APC
Samu kari