Jam'iyyar APC
Shugaban APC, Nentawe Yilwatda, ya ce rikicin siyasa tsakanin Wike da Fubara ba ya cikin hurumin jam'iyyar APC, ya jaddada hanyoyin warware matsaloli cikin gida.
Gwamnatin Taraba ta yi barazana ga ma'aikata da ke share tituna a jihar kan korarsu daga aiki, ta ce za su fuskanci hukunci idan basu yi rijistar APC ba a jihar.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya yi tsokaci kan batun sake zaben shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya ce bayyana amfanin da za a samu.
A labarin nan, za a ji cewa Kwankwasiyya ta yi kakkausar suka ga masu bayyana cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ne a barar da damarsa ta komawa APC.
A labarin nan, za a ji cewa APC mai mulkin Najeriya ta shirya fara tunkarar babban taronta da ke karatowa, inda aka naɗa aƙalla mutum 73 su kammala shirye-shirye.
Wata kungiya a jam'iyyar APC mai suna APC League of Democrats, ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kori wasu ministoci guda biyu daga bakin aiki.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya yi yunkurin jawo gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri zuwa jam'iyyar APC. Sai dai, Bukola Saraki, ya yi masa martani.
Kungiyar CERON ta bayyana cewa yan Najeriya sun waye fiye da da, kuma wannan saiya shekar da gwamnoni ke yi zuwa APC ba zai sauya sakamakon zaben 2027.
Tsohon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Ibrahim Gambari, ya bayyana yadda ta kaya tsakanin marigayi Muhammadu Buhari da gwamnonin Arewa kan zaben 2023.
Jam'iyyar APC
Samu kari