Jam'iyyar APC
Rikicin da ya bullo a jam'iyyar APC a Kano ya fara daukar hankali. Hadimin Kwankwaso ya tsokani mutanen Abba Kabir da suka koma APC daga jam'iyyar APC.
Jam'iyyar APC ta fara fuskantar rikici a Kano bayan sauya shekar Abba Kabir Yusuf. Bangaren Barau Jibrin da Abdullahi Ganduje sun yi taro daban-daban maimakon haduwa
Sanata mai wakiltar Kwara ta Kudu a Majalisa Dattawa, Sanata Lola Ashiru ya ayhana shirinsa na neman zama gwamnan Iwara karkashin inuwar APC a zaben 2027.
Tsohon dan majalisar, Hon. Gudaji Kazaure, ya bayyana ra'ayinsa kan shugabanci a Najeriya da niyyar takara a 2027, yana caccakar gwamnatin Bola Tinubu.
Uwargidan tsohon gwamnan Kano, Hafsat Ganduje, ta bukaci Rabiu Kwankwaso da ya janye gabar siyasa, domin ci gaban Jihar Kano tare da Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Kwararren dan jarida Jaafar Jaafar ya bayyana shakku kan burin siyasar Pantami, yana mai jaddada bukatar tsarki a tsakanin addini da siyasa a Najeriya.
Farfesa Iyabo Obasanjo ta dawo APC tare da niyyar tsayawa takarar gwamna a Ogun a 2027, tana mai bayyana jam’iyyar a matsayin "gidanta na gaskiya."
An samu rashin fahimtar juna a taron jam'iyyar APC a jihar Kano. Wannan shi ne taron farko da ya hada 'yan bangaren Abba Kabir Yusuf da Abdullahi Ganduje.
Tsohon gwamnan jihar Katsina, Rt. Hon. Aminu Bello Masari ya maye gurbin Gwamna Hope Uzodinma a matsayin shugaban kwamitin shirya taron APC na kasa.
Jam'iyyar APC
Samu kari