Jam'iyyar APC
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa, ya umarci binciken rikicin taron APC na mazabu wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutum biyu da jikkatar wasu uku.
Ƴan takarar PDP da AA sun janye wa APC a zaɓen ƙananan hukumomin Abuja da za a yi ranar Asabar. Wike ya shiga tsakani yayin da INEC ke shirin gudanar da zaɓen.
Sanatan Rivers ta Kudu maso Gabas a majalisar dattawan Najeriya, Barinada Mpigi, ya rasu yana da shekaru 64 bayan jinya, yana daga cikin masu tasiri a siyasar jihar.
Babban jigo a jam'iyyar APC, Alhaji Sani Shinkafi, ya yi magana kan zaben shekarar 2027. Jigon na APC ha fito ya ba shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu shawara.
Gwamna Agbu Kefas ya tabbatar wa Shugaba Tinubu cewa zai samu nasara 100 bisa 100 a Taraba a zaben 2027. Ya bayyana dabarar da zai yi amfani da ita.
'Yan daba sun kai hari wajen taron jam'iyyar APC a jihar Ondo. An kashe mutane biyu tare harbin kanin shugaban jam'iyyar APC na jihar. 'Yan sanda sun yi bayani.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya caccaki yan jam'iyya mai mulki da haɗa baki wajen amincewa da sabuwar dokar zaɓen Najeriya.
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas ya bayyana cewa bai karbi ko sisin kwabo da sunan ladan sauya sheka daga PDP zuwa APC ba, ya ce bisa ra'ayin kansa.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyya mai mulki ta APC ta samu nasarar samun yadda ta ke so bayan wakilanta sun mara mata baya a majalisar wakilar da dattawa.
Jam'iyyar APC
Samu kari