Jam'iyyar APC
Gwamna Fintiri na Adamawa ya koma APC yau 27 ga Fabrairu, 2026. APC yanzu tana da jihohi 30, yayin da PDP ta rage jihohi 3 kacal (Oyo, Bauchi, Zamfara) a Najeriya.
A labarin nan, za a ji Fadar Shugaban kasa ta yi wa Atiku Abubakar gugar zana da gwamnan jiharsa, Ahmad Fintiri ya sauya sheka zuwa APC gabanin zaben 2027.
Jagoran jam'iyyar NNPP a Najeriya Buba Galadima ya ce mutanen Rabiu Kwankwaso sun hada kai da sauran 'yan adawa ne domin an shirya musu makarkashiya a 2027.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa ya yi nadamar rawar da ya taka wajen kafa jam'iyyar APC a shekarar 2014.
Gwamnan Adamawa, Umaru Fintiri, ya fice daga PDP zuwa APC, yayin da wasu ‘yan majalisa 14 suka ajiye mukamansu. APC ta bayyana shirin karɓar masu sauya sheka.
Jigo a jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ya yi gargadin cewa gwamnatin jam'iyyar APC na iya kai 'yan Najeriya makura. Ya ce za a iya kawar da ita.
Tsohon hadimin Gwamna Abba Kabir, Hon. Abba Dala ya nuna damuwa kan kashe-kashe da ake yi a Arewacin Najeriya inda ya gargadi sake zaben APC a wani tsohon bidiyo.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi bayani kan zargin yana yunkurin kashe adawa a Najeriya. Shugaba Tinubu ya ce ba wanda yake tursasawa wajen sauya sheka.
Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Adamawa, Rt. Hon. Bathiya Wesley, da yan Majalisa 14 sun raba gari da PDP saboda rikicin cikin gida da ya addabi jam'iyyar.
Jam'iyyar APC
Samu kari