Jam'iyyar APC
Tsohon gwamnan Rivers, Rotimi Amaechi, ya shiga jam’iyyarADC a hukumance yayin da ake tunkarar zaben 2027, bayan ya yi rajista a yankin Ubima a jihar.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta sanar da jerin jam'iyyun da za a fafata da su a zaben gwamnan Osun dake tafe.
Kungiyoyin Musulmi a Osun sun bayyana goyon bayansu ga dan takarar APC, Asiwaju Bola Oyebamiji da mataimakinsa Benjamin Adereti gabanin zaben gwamna na 2026.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar NNPP ta ja kunnen majalisar dokokin Kano tare da ba ya shawara game da shirin tsige Mataimakin Gwamna, Aminu AbdulSalam Gwarzo.
A labarin nan, za a ji cewa an fara hasashen dan siyasan da zai maye gurbin Kwamred Aminu AbdulSalam Gwarzo idan aka tsige shi a matsayin mataimakin gwamna.
Majalisar dokokin Kani ta tura takarda a hukumance domin sanar da mataimakin gwamnan Kano, Aminu Gwarzo shirin da ta fara na sauke shi daga mukaminsa.
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta tabbatar da rasuwar mataimakin sakataren yada labaranta na jihar Legas, Karamo Yesiro bayan kammala zaben shugabani.
Sanata mai wakiltar Edo ta Arewa, Adams Oshiomhole ya yi magana kan laifuffukan siyasa. Sanata Adams Oshiomhole ya ce ba su kai mutum Jahannama ba.
A labarin nan za a ji cewa Tsohon Kwamishinan albarkatun ruwa na jihar Kano, Umar Haruna Doguwa, ya koma kujerar shugaban APC shekaru 10 da mikawa Abdullahi Abbas.
Jam'iyyar APC
Samu kari