Jam'iyyar APC
APC reshen jihar Taraba ta bayyana dalilin da yasa ta dakatar da zababben sanata a jihar, ta kori dan takarar gwamna saboda take kundin tsarin mulkin jam'iyyar.
Da alama an bar APC da Bola Tinubu da ciwon kai, mutanen Arewa maso yamma su na son kujera ta #3. Wasu su na goyon bayan Arewa su samu shugabancin majalisa.
Yayin da ake tunkarar babban zaben gwamna a jihar Imo da ke kudu maso gabashin Najeriya, jam'iyyar APC mai mulkk ya samu gagarumin goyon baya ranar Talata.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum da takwaransa na jihar Yobe, Mai Mala Buni, ne a sahun gaba a kokarin ɗarewa kujerar shugaban kungiyar gwamnoni ta ƙasa.
Ganin ana zargin APC da yi wa PDP da LP magudin zabe a 2023, Ministan ayyuka da gidaje, Tunde Fashola ya fayyace irin lakanin da Bola Tinubu ya yi aiki da shi.
Sanata Sani Musa ya yi fatali da rahotannin cewa ya janye daga takarar neman kujerar shugabancin majalisar dattawa ta 10. Sanatan ya ce har yanzu yana takara.
Zababben shugaban kasa a Najeriya ya dawo gida bayan shafe kwanaki sama da 30 a kasar waje yana hutawa da kuma shirin karbar mulkin kasar a nan da watan Mayu.
Wata kungiyar 'yan Arewa ta ce, matukar Buhari na son a yafe masa to dole ne ya tabbatar da ya gyara kuskuren da hukumar zabe ta INEC ta yi a zaben da aka yi.
Za a fafata zaɓen gwamna jihar Kogi a ranar 11 ga watan Nuwamba 2023. Jam'iyyun PDP, APC da LP duk sun fitar da ƴan takarar da za su wakilce su a zaɓen gwamnan.
Jam'iyyar APC
Samu kari